IQNA - Malaman Addini sun jaddada Tattaunawar Kasashen Musulunci don magance Matsalolin Dan Adam
Lambar Labari: 3493254 Ranar Watsawa : 2025/05/15
IQNA - Shugabannin kasashen kungiyar hadin kan kasashen musulmi a wani taro da suka gudanar a kasar Gambia, sun yi Allah wadai da yawaitar kona kur’ani mai tsarki a wasu kasashen turai a cikin wata kakkausar murya.
Lambar Labari: 3491104 Ranar Watsawa : 2024/05/06
Tehran (IQNA) A bisa tsarin Yarjejeniya ta Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC), dole ne dukkan kasashen da ke cikin kungiyar su kare hakki, mutunci da addini da kuma al'adun al'ummomin musulmi da tsiraru a kasashen da ba mambobi ba, kuma wannan kungiya ta damu da yadda ake cin zarafin jama'a bisa tsari. bisa addininsu ko imaninsu, musamman a cikin al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3487964 Ranar Watsawa : 2022/10/06
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta mayar wa shugaban kasar Faransa Emmnuel Macron da martani dangane da kalamansa na kyamar musulunci.
Lambar Labari: 3485268 Ranar Watsawa : 2020/10/12